Aradu marubuciyar littafin nan bata kyauta mana haba kullum abu 1 jan ran yayi yawa wllhi mungaji gaskiya littafi har ankai 107 amma haryau babu ma'ana kullum sai tijarar binta
@FatouMaiga-d6l eh tijarar binta ita kadaine ma yafi daɗi amma idan kin kula abin yayi yawa tun binta tana budurwa fa ake abu 1 gashi yanxu harta tsufa amma ankasa tsaida shirin wllhi abun yayi yawa
@@Amsymaigoro tabdijam hajiya binta shikenan tsufa yazo dab da karewar aure taki takare kawai kusaurari mutuwar ina gayamuku mutuwar tazo 🤪🤪🤪🤪🤪🤯🤯😡🤬😠💀☠👻she is about to die
Wlh na gaji d littafin nan Allah yasa binta t mutu a Wani episode din😅
Eeyeeeh jafaru namu kana bani tausayi 😢😢😢kana bani mama ki😂😅😊❤❤❤❤❤
Masha Allah Thank you very much auntie zee 😂😂😂😂😂😂❤❤
Machallah tanks you Allah ya kara lafiya da basira da doukak da kwarin ido kartou 🎉🎉🎉 long vie 💛💛 a toi
Masha Allah jazakallahu khairan ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين
Very good Alhaji 👌🏻❤
Hajiya Binta Allah Shikiyaye.
Allahsarki Jay ,I really pity him
Thank you very very much aunty Zee.❤❤❤
Masha Allah jazakallahu khairan sister zee ❤
Oyoyo abokiyar hir mu mungodiy sosi Allah ya karabasira ❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Bana so hajiya binta ta mutu yanzu 😂😂😂
Masha Allah thank you so so much jazakillahu khair sis tana zainab hafizakillahu fiddunia wal akhira 🥰🤍🤍🤍🤍🤍🤍🤝🏻
Masha Allah merci beaucoup ❤❤❤❤
Mâcha Allah
Masha Allah muna godiya abokiyar hira ❤🎉
jazakillahu khair❤❤❤❤
Hjy binta manya😂😂😂😂😂❤
Masha Allah Allah ya biya ❤
🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Binta manya😂😂😂😂😂😂
Ma sha Allah
Masha allah ashedai kinaso kina kaiwa kasuwa afeeya😂
Kaibinta problème ❤❤❤❤❤
Wlh naji dadin wanan sakin da akayiwa hajia dan halayanta ya isheni
Muna godiya abokiyar hira 🎉🎉❤
Mash allah ❤❤🎉
Muraba dazuwa yyar cikin badala Allah yasa ka da alkairi
MashaAllahAllahyabiya🎉🎉
Aradu marubuciyar littafin nan bata kyauta mana haba kullum abu 1 jan ran yayi yawa wllhi mungaji gaskiya littafi har ankai 107 amma haryau babu ma'ana kullum sai tijarar binta
Wlh Niman nagaji da litafina wlh habdan Allah yakamata azukarshe 😢😢😢😢
@FatmhAngoy wllhi fa indai sbd masoya masu sauraro takeyi gaskiya mungaji da abu 1 yakamata ayanke shi haka abun yayi yawa wllhi
@@MdDewan-b3y ya Kamata ace yen zuya kare🤔🤔🤔
@@MdDewan-b3y to ai tijaran Binta shiyake bada armashi a littafin
@FatouMaiga-d6l eh tijarar binta ita kadaine ma yafi daɗi amma idan kin kula abin yayi yawa tun binta tana budurwa fa ake abu 1 gashi yanxu harta tsufa amma ankasa tsaida shirin wllhi abun yayi yawa
Masha Allah thanks ❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Wannan binta wannan binta akwai yar wahala
Wallahi na gaji da littafin nan 😢
Masha Allah
Hajiya maryam faruq marubuciya😂😂waihar yanzu kisan ki baibiyo takan hajiya bintaba
Masha Allah ❤❤
Ma sha Allah 🎉😂🎉😂🎉
Hhhh ilove you my anty
Masha Allah❤🎉
🎉🎉🎉❤❤
Muna godiya sis🎉
MashaAllah ❤❤❤🎉🎉🎉
🎉🎉😂
Mashallah sis nd may Allah bless u ❤❤❤
Amma wanda baiyardaba yakoma yaji nabaya
To fa bintoto 🎉 Allah ya kaimu gobe mucha labari😂
Wai fah slippers 😝
Masha Allah❤❤❤🎉🎉🎉
Ka wai ya ciki na ukun!!!! Mahaukaciya
❤❤❤❤ nice
❤❤❤❤
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉Muna gdy my sister
Masha Allah aigara haka
16comment
Wlhi littafinnan akwai Jan rai
Wlh hj binta batada hankali shashashace wlh😢
1st comment ❤
Hmmmmm Tashin Hankali Akwoi Kura Fa 😂😂😂😂😂
Merci 😊
Firs ❤
Gaskiya Wannan littafin baiyiba idan baku mantaba dama alhaji audu yataba sakin hajiya binta saki daya kuma yanzu yayi biyu dama sauhudu ake sakin mace 😢
Yawwa Nima nace yataba sakinta sau daya yanzu kuma yamata biyu ai shikenn ba aure
@@عائشةبنتأبوبكر-ظ8ض bai saketaba yanzu ai sharadi tabata yanzu
Allah sarki Jafar
First to comment ❤
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉
Pls aunty zainab munyi miki mgn akan munasan maganinku amma biki yi magana pls kiyi mgn dan allah
@@KhadijaSulaiman-o4b wlh kam nikam liyinta na kano nake ta mgn amma shiru kakeji ba amsa wlh kokulani baa yi 😒🤨😔😟☹
@FatimaAbdullahiisah-l5i toh yazamuyi tunda munasan maganin
🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳🥳
❤❤❤
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
❤
❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉
❤😂😂
😊😊😊
Godiya 🙏 maiyawa dafatan alkairi 🎉
Muna.godiya
Muna godiya abokiyar hira
😅😅😅😅😅😅
😂😂😳😳
❤❤❤❤❤🎉🎉🎉😂😂
❤🎉❤🎉❤🎉🎉❤❤🎉🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤🎉❤
Gobe akwai bidiri ashe tab hadjia binta zatayi bori 😂
Omo wlh dakwae bara Uba anan gaba😂😂
🤔🤔🤔🤔🤔
😂😂😂😂😂
1
Wlh jafar tausai yakeban😢😭
Ni fah Jafar baya banito tsayi sm shi yakehai farda kome😏😏😏😏
Konima haka😢
@@NafeesaHamza-d6u
Wlh😰
@@FatmhAngoy
😅😅😅😂😂
@@NafeesaHamza-d6u kima kinan🤣🤣🤣
🙏🙏🙏😘🥳🥰🤔❤️❤️❤️❤️❤️🥰🥰🥰🌹
Hi. 💋👄💕👏
Masha Allah ❤❤😂
Baba Alkali😂ka biyani😊😅
Hajiya binta kina iskanci
Dan Allah ki rika saka bibiyu
😂
🎉♥🎉♥🎉♥🎉♥🎉♥🎉💗❤❤❤❤🙋
❤❤❤🎉🎉😢😮😅😊😊😊😊
Binta ansaku
Kaiyyasa🤔😮
那個性
Ai Chan akoi saki Daya lokacin tana DA Yara biyu kunga yanzun anyi Mata 3 kenan
Yaushe🤔😅
@NafeesaHamza-d6u lokacin DA take amarya Audu ya taba sakinta Har babanta ya Bashi hakuri ta dawo
Aa bai sake taba cewa yayi ta tafi gida lokacin da bara'atu tarasu har asirinsu ya tonu ta dade gidan su
@BelloBalkissa ok
@@Amsymaigoro tabdijam hajiya binta shikenan tsufa yazo dab da karewar aure taki takare kawai kusaurari mutuwar ina gayamuku mutuwar tazo 🤪🤪🤪🤪🤪🤯🤯😡🤬😠💀☠👻she is about to die
Number 68😢😂
Thanks😂😂
Thanks😂😂😂
🥹🥹🥹🥹🎉💗🥰💋❤️